Mukanyi amfani da USED TO bayan mun fadi shi mai yin abin a baya kamar I, You, We, They ko kuma mu fadi sunan shi mai yin abin a fili.
Ga misalai kamar haka:
1. I used to play football when I was young
(ina yawan doka kwallo a lokacin da nake karami)
2. I used to study hard when I was at school
(ina yawan karatu sosai a lokacin da nake makaranta)
3. He used to beat me when we are at school
(Yana yawan duka na a lokacin da muke makaranta)
4. She used to cook for us when we are young
(tana yawan yi mana girki a lokacin da muke yara)
5. We used to pay attention when we are students
(mukan maida hankali a lokacin da muke dalibai)
6. They used to work with my father when he is at Kano
(suna yawaita aiki da mahaifina a lokacin da yake a Kano)
7. Ahmad used to help his mother when he is just seven
(Ahmad yana yawan taimakawa mahaifiyar sa a lokacin da yake shekara bakwai)
8. Amina used to make the bed when she was young
(Amina tana yawan gyara gado a lokacin da take karama)
9. Zainab used to make noise when we are students
(Zainab tana yawaita surutu a lokacin muna dalibai)
10. Musa used to buy rice before he get married
(Musa yana yawan siyan shinkafa kafin yayi aure)
Domin koyon turanci cikin sauki a hausance cikin tsari mai kyau a duk inda kuke a duniya ku tuntube mu a +2348065586555
I'm really appreciate it how to teaching us
ReplyDelete