Anan zamuyi dubane ga abin da mutum ya kamata yayi ko yake ganin ga abin da yakamata wasu su aikata a aikace.
Mukanyi amfani da gajeriyar jumla ta SUPPOSED TO wajen nuni ga abin da yakamata ko ya dace kayi ko wasu yakamata su yi.
Ga misalai kamar haka:
1. I am supposed to do it (Yakamata nayi)
2. I am supposed to tell you (Yakamata na shaida ma ka/ki)
3. I am supposed to attend the wedding (Yakamata naje daurin auren)
4. I am supposed to cook now (Yakamata nayi girki yanzu)
5. I am supposed to go home (Yakamata na tafi gida)
6. You are supposed to wait for me (Yakamata ka/ki jira ni)
7. You are supposed to buy it (Ya dace ka/ki siye shi [abin])
8. We are supposed to go now (Yakamata mu tafi yanzu)
9. They are supposed to vote for him (Yakamata su zabe shi)
10. The man is supposed to attend the meeting (Mutumin yakamata yaje wajen taron)
Domin koyon turanci cikin sauki a hausance cikin tsarin mu na Online (WhatsApp) a duk inda kuke a duniya ku tuntube mu a +2348065586555
No comments:
Post a Comment