Anan zamuyi dubane ga yacce mutum zai yi magana akan abin da baya so ko baya sha'awar amfani da shi ko aikatashi.
Mukanyi amfani da gajeriyar jumla ta I DISLIKE ko I HATE wajen nuni ga abin da mutum baya so ko baya burgeshi, baya sha'awar yi, amfani dashi ko aikatashi. Amma amfani da “I hate” na nuni ga cikakken rashin so na abu, ma'ana abin da mutum ya tsana sosai.
Ga misalan yacce ake amfani dasu:
1. I dislike eating alone (banason cin abinci ni kadai)
2. I dislike his behavior (bana sha'awar halayyar sa)
3. I dislike her lateness (bana son lattin ta)
4. I dislike fish (bana son kifi)
5. I dislike him (bana son shi)
6. I hate him (na tsane shi)
7. I hate to see him (na tsani ganin shi)
8. I hate their policies (na tsani dokokin su)
9. I hate dirty things (na tsani abubuwa masu datti)
10. I hate to that woman (na tsani ganin waccen matar)
San nan a takaice akanyi amfani da “I doesn't like” maimakon “I dislike” wajen nuni ga abin da mutum baya so ko baya sha'awa.
Domin koyon turanci cikin sauki a hausance cikin tsarin mu na Online (WhatsApp) a duk inda kuke a duniya ku tuntube mu a +2348065586555
No comments:
Post a Comment