A kanyi amfani da kalmar SHOULD don neman shawara a kowanne yanayi na mu'amala a harshen Turanci.
Misalai, akanyi amfani da kalmar a tsakanin abokai ko kawaye, yan'uwa, dangi, a hukumance ko magana da wanda ya girme ka/ki ko wanda mutum ya girma.
Ga misalan yacce ake amfani da kalmar a jumlace.
- Should I do it? (na iya aikatawa?)
- Should I do the work? (na iya yin aikin?)
- Should I buy it? (na iya siyo shi?)
- Should I assist him? (na iya taimakon shi?)
- Should I respect him? (na iya girmama shi?)
- Should I wear this? (na iya sanya wannan?)
- Should I stop the car? (na iya tsayar da motar kuwa?)
- Should I advertise my product? (na iya tallata haja ta?)
- Should I visit my mother? (na iya kai ziyara gurin mahaifiyata?)
- Should I send it now? (na iya aikawa yanzu?)
- Should he follow them? (zai iya binsu?)
- Should we wait for him? (zamu iya jiran shi?)
- Should we work for them? (zamu iya yi musu aiki?)
- Should they join us? (zasu iya hadewa da mu?)
- Should they go to school tomorrow? (zasu iya tafiya makaranta gobe?)
Domin koyon turanci cikin sauki a hausance cikin tsari mai kyau a duk inda kuke a duniya ku tuntube mu a +2348065586555
Should I say you are so kind?
ReplyDeleteCertainly. Thanks you are so helpful may Allah reward you with jannatul firdausi