Anan zamuyi dubane ga yacce mutum zai yi hassashe akan wani ma'ana yayi kokarin gano mutum ko abin da yake ko abin da zai aikata nan gaba.
Mukanyi amfani da gajerun kalmomi guda biyu a man fannin. Akan yi amfani da SEEM TO BE (wani lokacin “Seems”) ko kuma MUST TO BE (wani lokacin “must”). Amma amfi amfani da “Seem to be” wajen fadar abin da mutum yake kokonton shi, ma'ana bashi da tabbaci akansa. A daya bangaren mukanyi amfani da “Must to be” wajen nuni ga abin da yake da babu kokonto akansa.
Ga misalan yacce ake amfani dasu kamar haka:
1. You seem to be a teacher (Kamar kai malami ne)
2. You seem to be a lawyer (Kamar kai lauya ne)
3. You seem to be an engineer (Kamar kai inginiya ne)
4. You must to be a doctor (Lallai kai likita ne)
5. You must to be his friend (Lallai kai abokin sa ne)
6. You must to be her husband (Lallai kaine mijin ta)
7. It seems you are feeling hungry (Kamar ka/ki na jin yunwa)
8. It seems you are sick (Kamar ba ka/ki da lafiya)
9. It seems you are going out (Kamar fita za ka/ki yi)
10. It seems you love him (Kamar kina son shi)
Domin koyon turanci cikin sauki a hausance cikin tsarin mu na Online (WhatsApp) a duk inda kuke a duniya ku tuntube mu a +2348065586555
No comments:
Post a Comment