Har ila yau, akan yi amfani da kalmar SHOULD don bada shawarada aka nema a turance. Wato kamar yacce akanyi amfani da kalmar wajen neman shawara to haka ake amfani da kalmar wajen bada shawarar.
Ga yacce misalin amsar tambayar da akayi ta neman shawara a baya zai kasance:
- You should do it (ka/kya iya aikawa)
- You should do the work (za ka/ki iya yin aiki)
- You should buy it (ka/kya iya siyo shi)
- You should assist him (ka/kya iya taimakon shi)
- You should respect him (ka/kya iya bashi girma)
- You should not wear this (kada ka/ki saka wannan)
- You should not stop the car (kada ka/ki tsaida motar)
- You should advertise your product (ka/kya iya tallata hajar ka/ki)
- You should visit your mother (ka/kya iya kai ziyara wajen mahaifiyar ka/ki)
- You should send it now (ka/kya iya aikawa yanzu)
- You should not follow them (kada ka/ki busu)
- We should not wait for them (kada mu jira su)
- We should work for them (ma iya yi musu aikin)
- They should not join us (kada su hade damu)
- They should go to school tomorrow (sa iya zuwa makarantar gobe)
Domin koyon turanci cikin sauki a hausance cikin tsari mai kyau a duk inda kuke a duniya ku tuntube mu a +2348065586555
No comments:
Post a Comment