- LET
Ana amfani da kalmar "LET" don neman biyan bukata ko neman izini a turance a yanayin da ake kira (Informal) wato a yanayin da mutum zai yi magana da wayanda ya sani ko kuma shaku sosai kamar abokai/ kawaye, 'yan uwa da dangi.
Ga misalan kalmar a aikace:
- Let me go (Bari na tafi)
- Let me eat (Bari na ci)
- Let me speak (Bari nayi magana)
- Let me see (Bari na gani)
- Let me drink it (Bari na sha shi)
- Let him go out (Bari ya kira)
- Let him do the work (Bari yayi akin)
- Let her finish it (Bari ta Gama)
- Let her buy it (Bari ta siya)
- Let them go out (Bari su fita)
- Let them go to school (Bari su tafi makaranta)
- Let us go shopping (Bari mu tafi siyayya)
- Let us have lunch (Bari muci abincin Rana)
- Let us eat something (Bari muci wani abu)
- Let us leave now (Bari mu tafi yanzu)
Domin koyon turanci cikin sauki a hausance cikin tsari mai kyau a duk inda kuke a duniya ku tuntube mu a +2348065586555
No comments:
Post a Comment