Esay and Fastest Way to Learn

Esay and Fastest Way to Learn
Koyon turanci cikin sauki

Monday, 18 February 2019

TELLING WHAT YOU WANT (Fadar abin da mutum yake so)

Anan zamuyi dubane ga yacce mutum zai fadawa wanda yake tare dashi abin da yake bukata, ma'ana yake son aikatawa ko yake a yi masa abin.
        Mukan yi amfani da kalma daya tak wajen nuni da abin da mutum yake bukata a hanyoyi da dama. Wannan kalmar ita “WANT”.
      HANYOYIN DA ZA'A IYA AMFANI DA ITA 
(1) I want (Ina so/bukata)
(2) You wants (kana so/bukata)
(3) He wants (Yana so/bukata)
(4) She wants (Tana so/bukata)
(5) We want (Muna so/bukata)
(6) They want (Suna so/bukata)
(7) Saddik wants (Saddik yana so/bukata)
(8) The student want (Dalibin yana so/bukata)
        Da sauran makamantan su

GA misalai kamar haka:
(1) I want to eat (Ina bukatar cin abinci)
(2) I want to sleep (Ina bukatar yin bacci)
(3) I want to talk to you (Ina bukatar nayi magana da kai/ke)
(4) I want a book (Ina bukatar littafi)
(5) I want to read (Ina bukatar nayi karatu)
(6) I want to go to market (Ina son zuwa kasuwa)
(7) I want to go to the hospital (Ina son zuwa asibiti)
(8) I want to cook now (Ina bukatar yin girki yanzu)
(9) I want to help him (Ina so na taimakeshi)
(10) I want to stay here (Ina son na zauna anan)
(11) He wants to go home (Yana son tafiya gida)
(12) She wants to marry him (Tana son auren shi)
(13) Do you want to buy the food? (Ka/ki na son siyan abincin?)
(14) We want to do the work (Muna bukatar yin aikin)
(15) They want to visit us (Suna son kawo mana ziyara)
(16) Saddik wants to drink water (Saddik yana son shan ruwa)
(17) Rabi wants to wash her clothes (Sadiya tana son wanke kayan ta)
(18) The doctor wants to see you (Likatan yana son ganin ka/ki)
(19) The woman wants some food (Matar tana bukatar abinci)
(20) The boy wants to go (Yaron yana son tafiya

Domin koyon turanci cikin sauki a hausance cikin tsarin mu na Online (WhatsApp) a duk inda kuke a duniya ku tuntube mu a +2348065586555

No comments:

Post a Comment