Esay and Fastest Way to Learn

Esay and Fastest Way to Learn
Koyon turanci cikin sauki

Friday, 22 February 2019

TELLING ABOUT YOUR LIKES (Fadar abin da kake so)

Anan zamuyi dubane ga yacce mutum zai fadi abin da yake so ko yake sha'awar yi a turanci.
    Mukanyi amfani da gajeriyar jumla ta I LIKE wajen nuni ga abin da mutum yake so, ko yake sha'awar yi a yanayi na yanzu ko yanayin da zai zo nan gaba.
      Ga misalan yacce ake amfani da ita:
1. I like to eat (Ina son cin abinci)
2. I like to rest now (Ina son hutawa yanzu)
3. I like to to wear blue dress (Ina son sa shudin kaya)
4. I like to go with you (Ina son tafiya tare da kai/ke)
5. I like to cook everyday (Inason yin girki kullum)
6. He likes to wear glasses (Yana son sa gilashi)
7. She likes to be with me (Tana son zama tare dani)
8. We like Talamiz Online class (Muna son ajin Talamiz na yanar gizo)
9. They like banana (Suna son ayaba)
10. Aisha like him (Aisha tana sha'awar sa)


Domin koyon turanci cikin sauki a hausance cikin tsarin mu na Online (WhatsApp) a duk inda kuke a duniya ku tuntube mu a +2348065586555

No comments:

Post a Comment