- May
Ga misalai da kalmar May kamar haka:
- May I see it? (shin zan iya ganin sa [abu]?)
- May I wait for you? (shin zan iya jiran ka/ki?)
- May I wait here? (shin zan iya jira anan?)
- May I sit with you? (shin zan iya zama tare da kai/ke?)
- May I invite him? (shin zan iya gayyatar sa?)
- May I bring it? (shin zan iya kawo shi [abu]?)
- May I take it? (shin zan iya daukar sa [abu]?)
- May I buy the food? (shin zan iya sayo abinci?)
- May I go to the bank? (shin zan iya zuwa banki)
- May I go to the hospital? (shin zan iya zuwa asibiti?)
- May I go to his house? (shin zan iya zuwa gidanshi?)
- May I go to the event? (shin zan iya zuwa taron?)
- May I come in? (shin zan iya shigowa ciki?)
- May I know your name? (shin zan iya sanin sunan ka/ki?)
- May I accompany you? (shin zan iya raka ka/ki)
No comments:
Post a Comment