- Can I go? (zan iya tafiya?)
- Can I go now? (zan iya tafiya yanzu?)
- Can I come in? (zan iya shigowa ciki?)
- Can I sit? (zan iya zama?)
- Can I sit here (zan iya zama anan?)
- Can I stand? (zan iya tashi?)
- Can I speak? (zan iya magana?)
- Can I write? (zan iya rubutawa/kwafa?)
- Can I use your pen? (zan iya amfani/arar biron ka)
- Can I use your phone? (zan iya amfani da wayarka)
- Can I switch on the light? (zan iya kunna wutar lantarki/kwai)
- Can I drink water? (zan iya shan ruwa?)
- Can I see your watch? (zan iya ganin agogon ka/ki)
- Can I say something? (zan iya fadin wadin abu/ zan iya tofa alabarkacin bakina)
- Can I come to this side? (zan iya zuwa gefen nan/ bangaren nan)
The most simpler and easier way to learn English in Hausa language.
Tuesday, 29 January 2019
MAKING A FORMAL REQUEST AND PERMISSION PART 1
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment