YACCE MUKE KOYARWA TA DANDALIN SADA ZUMUNTA NA WhatsApp
1. Da farko mukan turo muku da darasinku a rubuce.
2. Sai mu umarceku da ku rubuta darasin a littafin rubutunku.
3. Daganan sai mu yi muku bayani ta hanyar turo muku sako ta voice note
4. Daga bisani sai mu tambayeku akan fahimtarku gameda darasin da muka gabatar.
5. Bacin kun amsa, wato mun tabbata kun fahimci darasin da muka gabatar sai mu turo muku AUDIO lesson, wato idan ya kasance darasin mai audio ne.
6. Daga nan sai muyi muku tambayoyi game da darasin don mu sami tabbacin fahimtar ku ga darasin.
7. Daga karshe mukan bukaci da ku karanto mana darasin don mu tabbata lallai kun iya darasin daya gabata.
Ina fatan kun fahimci tsarin yanayin da muke koyarwar.
ReplyDeleteHow can join the WhatsApp group?
DeleteIshaka haruna yaddara
ReplyDeleteHi all my friends
ReplyDelete