Esay and Fastest Way to Learn

Esay and Fastest Way to Learn
Koyon turanci cikin sauki

Sunday, 9 September 2018

SABON ALBISHIR


Muna muku albishir da cewa mun shigo da sabon tsarin koyar da harshen turanci ta online. wannan tsari sabo ne a Nigeria amma wasu kasashen da suka cigaba sun dade suna gudanar dashi kamar kasar Indiya, China, Brazil, South Africa, Uganda, Kenya da sauransu kasashe da dama a fadin duniya. Tsarine da kana gida ko kina gida a zaune ko ma a kwance kana daukar darasi cikin hanyoyi masu sauki.
   

4 comments:

  1. Masha Allah.nayifarin cikin samun gayyatarku.inason kasancewa cikinku aji na 2 nakeso

    ReplyDelete
  2. Masha ALLAH tabarakallah nayi farin ciki ina son kasancewa taredaku

    ReplyDelete
  3. OK to yaya muma zamu shiga cikin wannan tsari na koyo ta online??

    ReplyDelete