MUNA FARINCIKIN SHAIDA MUKU CEWA ZAKU IYA ZUWA CIBIYAR MU DAKE GARIN KANO, UNGUWAR SHARADA DON KUYI REGISTER DAMU KO KUMA NEMAN KARIN BAYANI AKAN AYYUKANMU.
SANNAN GA MASU BUKATAR SU ZO CIBIYARMU DON MU KOYAR DASU MUNA MARABA DASU. AKAWAI TSARIN KOYARWA DA MUKA WARE A RANAKUN ALHAMIS DA JUMA'A KO ASABAR DA LAHADI DON KUKE ZUWA CIBIYAR MU MUNA KOYAR DAKU KAI TSAYE.